Exodus 21:29 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In, har an san bijimin da wannan hali, an kuma yi wa mai shi gargaษi, amma bai ษaura shi ba, har ya kashe namiji ko ta mace, za a jajjefe bijimin tare da mai shi, har su mutu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ุนูุฏููู ุจูุฌูู
ูููููู ููุณูุงุจูุง ุณููุงูุณูููุงููู ู
ูุชูููููฐุ ุงููููููู
ู ุดูููุฏู ูู ู
ูููุดูุ ุฏูููุฏููููู ุจููู ูููู ุจูุ ุญูุฑู ุจูุฌูู
ูููููู ููููุดูููฐ ูููู ููู
ูุฌู ูููุงู ู
ูุซูููฐุ ุฏููุงูููููฐููููฐ ุงูู ุฌูููฐุฌููููฐฺขู ุจูุฌูู
ูููููู ุฏู ุฏฺูููููุ ุฏููู ุฏู ู
ูููุดู ุญูุฑู ู
ูุชูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan san ya saba fafarar mutane, aka kuma yi wa mai shi kashedi, amma bai kula ba, har san ya kashe ko mace ko namiji, sai a jajjefi san duk da mai shi.