Exodus 21:31 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Wannan doka ta shafi batun bijimin da ya kashe ɗa ko ’ya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ مَا ذَاعَيِ عِدَنْ بِجِمِ يَكَشٜىٰ سَوْرَيِ كُواْ يَارِنْيَرْ وَنِ؞ سَيْ أَ حُكُنْتَ مَيْشِ طِنْ بِسَغَ وَنَّنْ دُواْكَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Haka kuma za a yi idan san ya kashe ɗan wani ko 'yar wani.