Exodus 21:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
dole maigidansa yฤ kai shi gaban alฦalai. Zai kai shi ฦofa ko madogarar ฦofa, yฤ huda kunnensa da basilla, saโan nan zai zama bawansa duk tsawon kwanakinsa a duniya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ู
ูููุบูุฏูููุณู ุฐููู ูููฐููุงู ุดู ุงููุบูุจููู ุงูููููู ุ ุฐููู ููููุดู ุนฺูงููุงฺูขู ูููุงู ุนูููุชููููุงูู ฺขูุฑูู
ู ฺููงููุงฺูขูุ ู
ูููุบูุฏูููุณู ุฐููู ูููุฏู ูููููููฐููุณู ุฏู ุงููููููุฑููู ููุฏูุงููุ ุจูุงูููู ูููู ุฐููู ููููู
ูููุบูุฏูููุณู ุจูููุชูุง ู
ูุฏูููู ุฑูููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
to, sai ubangijinsa ya kawo shi a gaban Allah a ฦofa ko a madogarar ฦofa, sa'an nan ubangijinsa ya huda kunnensa da abin hudawa. Zai bauta wa ubangijinsa muddin ransa.