Exodus 21:9 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In ya zaɓe ta domin ɗansa, dole yă ba ta duk damar da ’ya ta mace take da shi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ مَيْغِدَا يَسَيٜىٰتَ دَ نُڢِ تَذَمَ مَاتَرْ طَنْسَ، بَذَيْ سَاكٜىٰ مَيْشٜىٰتَ كَمَرْ بَيْوَ بَكُمَ، عَمَّا ذَيْ طَوْكٜىٰتَ كَمَرْ یَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ya ba da ita ga ɗansa ne sai ya maishe ta kamar 'yarsa.