Exodus 22:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โIn mutum ya saci saniya ko tunkiya ya yanka, ko ya sayar, zai biya shanu biyar, a maimakon saniyar da ya sata, ko kuma tumaki huษu, maimakon tunkiyar da ya sata.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ูููู ููุณูุงุซู ุจูุฌูู
ู ูููุงู ุชูููููููุ ูููููููู ูููุงู ููุณูููุฑูุ ุฐูููุจููู ุจูุฌูู
ููู ุจูููุฑู ู
ูููู
ููููุงูู ุจูุฌูู
ู ุทูููุ ููู
ู ุชูู
ููู ุญูุทู ุงููู
ูููู
ููููุงูู ุชููููููู ุทูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIdan mutum ya saci sa ko tunkiya, ya yanka ko ya sayar, zai biya shanu biyar a maimakon sa, tumaki huษu maimakon tunkiya.