Exodus 22:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
rantsuwa ce za tฤ raba tsakaninsu a gaban Ubangiji cewa babu hannunsa a dukiyar maฦwabcinsa. Mai dukiyar kuwa zai yarda da rantsuwar, ba za a bukaci wanda aka bai wa amanar yฤ biya ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุถฺููููููุง ุงููุบูุจููู ููููููููฐูู ุซูููฐ ุฐูุงุชู ุฑูุจู ฺูููุงููููุณู ุซูููฐูู ุจูุงุจู ุญููููููุณู ุนููููู ุงููุฌูููุฑู ู
ฺูจููุจูุซูููุณูุ ุฏููุงูููููฐููููฐ ููููุฏู ููุจูุงุฏู ุงููุฌููู ููููุฑูุฏู ุฏู ููููููู ุถฺููููููุงุ ููู
ู ุจูุฐูุงุนู ู
ูููุฑูุฏู ูููู ุงููุจูุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
rantsuwa ce za ta raba tsakaninsu don a tabbatar babu hannunsa a dukiyar amininsa, mai dukiyar kuwa ya yarda da rantsuwar. Wanda aka bai wa amanar ba zai biya ba.