Exodus 22:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โIn mutum ya yi aron dabba daga wurin maฦwabcinsa, sai dabbar ta ji rauni ko ta mutu, yayinda mai shi ba ya nan, dole wanda ya yi aron dabbar yฤ biya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ููู
ู ูููู ูููู ุงููุฑููุงูู ููุชู ุฏูุจูู ุฏูุบู ููุฑููู ู
ฺูจููุจูุซูููุณูุ ุณููู ุนููููู ู
ูุชู ุซููููุงู ูููุงู ุชูู
ูุชูุ ููู
ู ุนูุฏููู ู
ููู ุฏูุจููุฑู ุจูุงูู ูููู ุงูู ูููุงูููุซูููุ ููููุฏู ููููุฑููปู ุงููุฑููุงููุ ุฏููุงูููููฐููููฐ ููู
ูููุฑูุฏู ุซููููููููฐูู ุงููุจูููุฏู ุนููู ูููููู ู
ูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIdan mutum ya yi aron wani abu a wurin maฦwabcinsa, in abin ya yi rauni ko ya mutu, sa'ad da mai abin ba ya nan, lalle ne ya yi ramuwa.