Exodus 22:15 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Amma idan mai dabbar yana a wurin, wanda ya karษ“a aron, ba zai biya kome ba. In an yi hayar dabbar ce, to, kuษ—in da aka biya na hayar zai zama a madadin rashin.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุนูŽู…ู‘ูŽุง ุนูุฏูŽู†ู’ ู…ูŽูŠู’ุดู ูŠุงู”ูŽู†ูŽุงู†ู‹ ุงู”ูŽ ู„ููˆุงู’ูƒูŽุซูู†ู’ุŒ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูŽุฑู’ูปู ุงู”ูŽุฑููˆุงู†ู’ ุจูŽุฐูŽูŠู’ ู…ูŽูŠูŽุฑู’ุฏูŽ ูƒููˆุงู’ู…ูœู‰ูฐุจูŽุž ุนูุฏูŽู†ู’ ู‡ูŽูŠูŽ ู†ูœู‰ูฐ ูŠูŽูŠูุŒ ูƒูุทูู†ู’ ู‡ูŽูŠูŽุฑู’ ู†ูœู‰ูฐ ูƒูŽุทูŽูŠู’ ุฐูŽูŠู’ุจููŠูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma in mai abin yana wurin, wanda ya yi aro ba zai yi ramuwa ba. Idan kuwa jingina ce aka yi, kuษ—in jinginar ne ramuwar.โ€