Exodus 22:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Idan mutum ya ruɗe budurwa, wadda ba wanda yake nemanta, ya kuma kwanta da ita, dole yă biya kuɗin aurenta, za tă kuma zama matarsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ مُتُمْ يَرُوطِ بُدُرْوَ، وَدَّ بَا وَنِنْ دَ يَيِ أَلْڧَوَرِنْ عَوْرٜىٰنْتَ، يَكُمَ ݣُونَ دَ عِتَ، دُواْلٜىٰنٜىٰ يَبِيَ دُوكِيَرْ عَوْرٜىٰنْتَ يَكُمَ طَوْكٜىٰتَ تَذَمَ مَاتَرْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan mutum ya rarrashi budurwa wadda ba a tashinta, har ya ɓata ta, sai ya biya sadaki, ya aure ta.