Exodus 22:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In mahaifinta ya ƙi yă ba da ita ga mutumin, dole mutumin yă biya dukiya daidai da abin da akan biya domin budurwai.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا عِدَنْ بَابَنْتَ يَڧِ يَبَادَ عِتَ غَرٜىٰشِ، مُتُمِنْ ذَيْبِيَ دُوكِيَرْ عَوْرٜىٰ تَبُدُرْوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma idan mahaifinta bai yarda ya ba da ita gare shi ba, sai mutumin ya ba da sadaki daidai da abin da akan biya domin budurwa.