Exodus 22:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โIn kun ba wa jamaโata matalauta da suke tsakaninku bashin kuษi, kada ku zama kamar masu ba da rance; kada ku sa yฤ biya da ruwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุนูุฏููู ููุง ุจูุงุฏู ุงููุฑููุงูู ููุทู ุบู ูููู ุฏูุบู ุซููููู ู
ูุชูููููฐููุ ููุชููุงู ู
ูุชูููููุชููู ุฏูุณูููููฐ ุนูุซูููููููุ ุจูุฐูุงูู ุฐูู
ู ู
ูุณู ููู
ูุฑู ู
ููู ุจูุงุฏู ุงููุฑููุงูู ููุทู ููููุฏู ููููููฐู
ู ุฑููุจู ุนููููู ููุทูููุจูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIdan kun ranta wa jama'ata matalauta da suke tsakaninku kuษi, ba za ku zama musu kamar masu ba da rance da ruwa ba. Kada ku nemi ruwan kuษin daga gare su.