Exodus 22:26 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In kun ɗauki mayafi maƙwabcinku a matsayin jingina, ku mayar masa kafin fāɗuwar rana,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِدَنْ كَكَرْٻِ ذَنٜىٰنْ رُڢُوَرْ مَڨُوبْثِنْكَ كَمَرْ جِنْ‌غِنَ، سَيْ كَمَيَرْ مَسَ كَاڢِنْ رَانَ تَڢَاطِ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In har wani ya karɓi rigar amininsa jingina, lalle ne ya mayar masa da ita kafin faɗuwar rana.