Exodus 22:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Kada ku jinkirta fitar da zakarku daga rumbunanku, ko harajin kayan da kuka saya. “Dole ku ba ni ’ya’yan farinku maza.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«بَذَاكَ ٻَاتَ لُواْكَثِ نَكَٰوُاْ ثِكَكِّيَرْ بَايَرْوَرْ أَمْڢَانِنْ غُواْنَرْكَ دَ تَضُوً إِنَبِنْكَبَ؞ «ذَاكَ بَانِ طَنْ ڢَارِ نَیَیَنْكَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Kada ku yi jinkirin fitar da zakar amfanin gonarku ta hatsi da ta abin matsewa. 'Ya'yan farinku, maza, kuma za ku ba ni su.