Exodus 22:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In an sami dabbar, ko saniya, ko jaki, ko tunkiya da ya sata da rai a hannunsa, dole ษarawon yฤ biya taran da za a ci shi, sau biyu na kowane ษaya.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ูููู ุนููู ุณูุงู
ู ุงููุจูููุฏู ููุณูุงุชูุง ุงูู ุญููููููุณู ูุงููููุงูู ุฏู ุฑูููุ ูููุงู ุจูุฌูู
ูุ ูููุงู ุฌูุงููุ ูููุงู ุชูููููููุ ุฏููุงูููููฐููููฐ ูปูุฑูููุงูู ููุจููู ุณููู ุจููู ุนููููู ูููุงูููููููฐ ุทูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
In kuwa aka iske dabbar da ya satar a hannunsa da rai, ko sa, ko jaki, ko tunkiya, lalle ne ya biya riษi biyu.