Exodus 22:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“In mutum ya ba maƙwabcinsa azurfa, ko kaya ajiya, aka kuma sace su daga gidan maƙwabcin, in an kama ɓarawon, sai ɓarawon yă biya abin da ya sata har sau biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ وَنِ يَبَادَ أَجِيَرْ كُطِنْسَ كُواْ أَجِيَرْ كَايَنْ مَلَّكَرْسَ غَ مَڨُوبْثِنْسَ، عَمَّا عَكَ سَاثٜىٰسُ دَغَ غِدَنْسَ، عِدَنْ عَكَ كَامَ ٻَرَوُانْ، سَيْ يَمَيَرْدَ أَبِنْدَ يَسَاتَا حَرْ سَوْ بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan mutum ya ba amininsa amanar kuɗi, ko amanar kadara, amma aka sace, in aka sami ɓarawon, a sa shi ya biya ninki biyu.