Exodus 23:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Sau uku a shekara, maza duka za su bayyana a gaban Ubangiji Mai Iko Duka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْ عُكُ عَكُواْوَثٜىٰ شٜىٰكَرَا، دُواْلٜىٰنٜىٰ كُواْوَنٜىٰ نَمِجِ عَ إِسْرَٰٓءِيلَ يَذُواْ غَبَنَ، نِے عُبَنْ‌غِجِ يَهْوٜىٰهْ ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sau uku a shekara mazaje za su gabatar da kansu a gaban Ubangiji.