Exodus 23:25 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku bauta wa Ubangiji Allahnku, albarkansa kuwa za tฤ kasance a kan abincinku da ruwan shanku. Zan ษauke cuta daga cikinku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุงูู ุจูููุชูุงูู ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ููููฐ ููุทูููุ ุนูุฏููู ูููููู ุญูููุ ุฐููู ุงููููุจูุฑูููุซู ุนูุจูููุซููููู ุฏู ุถูููููููุ ุงููููููู
ู ููููุฑูุฏู ุซููููุงู ุฏูุบู ุซูููููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku bauta wa Ubangiji Allahnku, ni kuwa zan yalwata abincinku da ruwan shanku, in kuma kawar muku da ciwo.