Exodus 23:31 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โZan kafa iyakokinku daga Jan Teku zuwa Bahar Rum, daga hamada kuma zuwa Kogi. Zan ba da mazaunan ฦasar a hannunku, za ku kuwa kore su daga gabanku.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููู ฺููขู ุงููููุงููุฑููู ุฏูุบู ุชูููฐูููู ุซูููููุฑู ุงูููู ุฐูููุง ุชูููฐูููู ฺขูููุณูุชูููุงููุงุ ููุชููุงู ุชูููฐูููู ู
ูููฐุฏูุชูููฐุฑูููฐูููู ุฏูุบู ุฏูุงุฌููู ุฏูููููููฐ ุชูููุฏู ุฐูููุง ูููุงูุบููู ฺููขูุฑูููฐุชูุณู ุนู ุงููุฑูููฐููุ ุบูู
ูุง ุฐูููุจูุงุฏู ู
ูุฐููููููู ฺงูุณูุฑู ุงูู ุญููููููููุ ุฐูุงูู ูููู ูููุงูุฑูููฐุณู ููุงูููู ุฏู ููููููฐ ููุทููู ุนฺูงูุณูุฑูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zan yanka muku kan iyaka daga Bahar Maliya zuwa tekun Filistiyawa, daga jeji kuma zuwa Kogin Yufiretis. Gama zan ba da mazaunan ฦasar a hannunku, za ku kore su daga gabanku.