Exodus 23:4 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“In ka ga saniyar abokin gābanka, ko jakinsa ya ɓace, ka yi ƙoƙari ka mai da shi wurinsa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«عِدَنْ كَتَرَرْ دَ بِجِمِ كُواْ جَاكِ نَعَبُواْكِنْ غَابَنْكَ يَٻَثٜىٰ، دُواْلٜىٰ كَكَامَ كَكُواْمَرْ مَسَ دَشِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Idan wani ya iske san maƙiyinsa ko jakinsa ya ɓace, sai ya komar masa da shi.