Exodus 23:7 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ku yi nesa da ƙage. Kada ku kashe marar laifi tare da mai adalci, gama ba zan bar mugun yă tafi haka kawai ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيِنٜىٰسَ دَ ڧَارَرْ ڧَضْيَا؞ بَذَاكَ كَشٜىٰ مَرَرْ لَيْڢِے كُواْ مَيْ أَدَلْثِبَ؞ غَمَا نِے، بَذَنْ كَاسَ حُكُنْتَ مَيْ لَيْڢِنَّنْبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi nesa da ƙage. Kada ku kashe marar laifi da kuma adali, gama ba zan baratar da mugu ba.