Exodus 24:1 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ana nan sai Ubangiji ya ce wa Musa, โKu hauro zuwa wurina, kai da Haruna, Nadab da Abihu, da kuma dattawa sabaโin a cikin Israโila. Za ku yi sujada da ษan nisa,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุณููู ููููููููฐูู ููุซูููฐ ูู ู
ููุณููฐู ยซููููููุฑููุงู ููุฑูููู ุฏููููู ุฏู ูููฐุฑูููู ุฏู ููุฏูุจู ุฏู ุงููุจูููุ ุชูุฑูููฐุฏู ุฏูุชููุงูููู ุงููุณูุฑููฐูุกูููู ุบูุฏูุง ุณูุจูุนูููุ ุชููู ูููู ููููฐุณูุ ุณููู ููุฑูุณููู ูููู ู
ููู ุณูุฌููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce wa Musa, โKu zo wurina, kai, da Haruna, da Nadab, da Abihu, da dattawa saba'in na Isra'ila. Ku yi sujada daga nesa kaษan.