Exodus 24:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ce wa Musa, โHauro wurina a kan dutse, ka tsaya a nan, zan ba ka allunan dutsen, da doka da umarnan da na rubuta don koyonsu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููุซูููฐ ูู ู
ููุณููฐู ยซฺููงูุงุฑู ููููุฑููุงู ููุฑูููู ุนููููู ุจูุจูููู ุชูุฏูููุ ููุฌูุฑูููุ ุฐููู ุจูุงูู ุงููููููููู ุฏฺูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุฏู ูููุงูููุฑูููุง ุฏู ุฏููุงููููุงูููููุฏู ููุฑูุจููุชู ุฏููุงูู
ููู ุนููููุงูููุฑู ุฏู ู
ูุชูููููฐุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji ya ce wa Musa, โKa hawo zuwa wurina a bisa dutsen, ka zauna har in ba ka allunan dutse da yake da dokoki da farillan da na rubuta don a koya musu.โ