Exodus 24:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ya ce wa dattawan, โKu jira mu a nan, sai mun dawo wurinku. Haruna da Hur suna tare da ku, in wani yana da wata damuwa, sai yฤ je wurinsu.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ูููู ููุซูููฐ ููุณูููุฑููู ุฏูุชููุงูููู ยซููุฌูุฑูู
ู ุงูููููู ุญูุฑู ุณููู ู
ููู ุฏูุงููุงู ููุฑูููููุ ุนูุฏููู ูููู ููููุฏู ููุชู ุฏูุงู
ููู ูููุงูููุซููู ุฏู ุจูุงู
ู ุงููููููุ ุณููู ููุณูุงู
ู ูููฐุฑูููู ุฏู ููุฑูุ ููุทูููุฏู ุณูููููฐ ุชูุฑูููฐุฏููููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ya ce wa dattawan, โKu dakata a nan har mu komo wurinku. Haruna da Hur suna tare da ku, in wani yana da wata damuwa, sai ya je wurinsu.โ Sa'an nan Musa ya hau bisa dutsen.