Exodus 24:3 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saโad da Musa ya tafi ya faษa wa mutanen duk kalmomin Ubangiji da dokokinsa, sai suka amsa da murya ษaya suna cewa, โDuk abin da Ubangiji ya faษa, za mu yi.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ูููู ููุณููููููุงู ฺููขูุทูุง ููุฌูู
ูุนู ุฏููููู ููููู
ููุงูู
ููู ุฏู ุนูู
ูุฑููููู ููููููููฐูู ุ ุณููู ุฏููููู ุฌูู
ูุนูุฑู ุณููู ุงููู
ูุณู ุฏู ู
ูุฑููู ุทููู ุณูููุซูููฐ ยซุฏููููู ุงููุจูุจููููู ุฏู ููููููููฐูู ฺููขูุทูุงุ ุฐูุงู
ูููุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa ya tafi, ya faษa wa jama'a dukan dokokin Ubangiji da ka'idodinsa, sai dukan jama'a suka amsa gaba ษaya, suka ce, โZa mu kiyaye dukan dokokin da Ubangiji ya ba mu.โ