Exodus 24:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai Musa ya rubuta duk abin da Ubangiji ya faษa. Ya tashi kashegari da sassafe ya gina bagade kusa da dutsen, ya aza alโamudai goma sha biyu bisa ga kabilu goma sha biyu na Israโila.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ููุณููฐู ูููู ููุฑูุจููุชู ุฏููููู ุงููุจูุจููููู ุฏู ููููููููฐูู ฺููขูุทูุงุ ููุดูููฐุบูุฑู ุฏู ุณูุณฺููขูููฐ ู
ููุณููฐู ููุบููู ุจูุบูุฏูููฐ ุงููุบูููุฏููู ุจูุจูููู ุชูุฏูููุ ููููู
ู ฺููขู ุฏฺููููููู ุชูููุงููุง ุบูุฏูุง ุบููุงูู
ูุดูุง ุจูููุ ุทููู ุฏููุงูู
ููู ูููุงูููุซูููฐ ุฐูุฑูููุฑู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa ya rubuta dukan dokokin Ubangiji. Kashegari da sassafe ya gina bagade a gindin dutsen, da kuma ginshiฦai goma sha biyu bisa ga yawan kabilai goma sha biyu na Isra'ila.