Exodus 24:8 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Musa ya kuma ษ—auki jinin, ya yayyafa a kan mutanen ya ce, โ€œWannan shi ne jinin alkawarin da Ubangiji ya yi da ku, bisa ga dukan waษ—annan kalmomi.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณูŽุนูŽู†ู‹ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ูŠูŽุทูŽูˆู’ูƒู ุฌูู†ูู†ู’ ูŠูŽูŠูŽูŠู‘ูŽฺขูŽุง ูˆูŽู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ูŠูŽุซูœู‰ูฐ ยซูˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุดููŠู†ูœู‰ูฐ ุฌูู†ูู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽุชูŽุจู‘ูŽุชูŽุฑู’ ุฏูŽ ูŠูŽุฑู’ุฌูœู‰ูฐุฌูœู‰ูฐู†ููŠูŽุฑู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽูŠู ุฏูŽูƒููˆุŒ ุจูุณูŽุบูŽ ุฏููƒูŽู†ู’ ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุงู”ูŽุจูุจููˆูŽู†ู’ ุฏูŽ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽฺขูŽุทูŽุงุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Musa kuwa ya ษ—auki jinin ya watsa wa jama'ar. Sa'an nan ya ce, โ€œWannan shi ne jinin alkawarin da Ubangiji ya yi da ku, wanda yake cikin dokokin nan duka.โ€