Exodus 25:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka dalaye shi da zinariya zalla ciki da waje, za ka yi wa gefe-gefensa ado da gurun zinariya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ كَرُڢٜىٰ جِكِنْسَ ثِكِ دَ وَجٜىٰ دَ ظِينَارِيَ ظَلَّ؞ كَيِ وَدُكَنْ بَاكِنْ غٜىٰڢٜىٰ غٜىٰڢٜىٰنْسَ أَدُوانْ ظِينَارِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku dalaye shi da zinariya tsantsa ciki da waje. Ku yi wa gyaffansa ado da gurun zinariya.