Exodus 25:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka kewaye akwatin da zoban zinariya huɗu ka kuma haɗa su da ƙafafunsa huɗu, zobai biyu a kowane gefe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَيِ وَ عَݣُوتِنْ ذُواْبٜىٰ نَظِينَارِيَ غُدَا حُطُ، كَكُمَسَاسُ عَكُواْوَثٜىٰ ڧَڢَرْ عَݣُوتِنْ، وَتُواْ ذُواْبٜىٰ بِيُ عَكُواْوَنٜىٰ غٜىٰڢٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku yi wa akwatin ƙawanya huɗu na zinariya ku liƙa a kowace kusurwar akwatin, wato ƙawanya biyu a kowane gefe na tsawon.