Exodus 25:19 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi kerubobi biyu, ɗaya a wannan gefe, ɗaya kuma a ɗayan gefen; za ka manne su a kan murfin, su zama abu ɗaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَيِ صِڢَّرْ حَلِتَّ طَيَ أَغٜىٰڢٜىٰ طَيَ، طَيَ كُمَ أَوَنْثَنْ غٜىٰڢٜىٰ، ذَاعَ ڧٜىٰرَسُ أَ حَطٜىٰ دَ مُرْڢِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Siffar kerub ɗaya a kowane gefe. Ku yi su ta yadda za su zama ɗaya da murfin.