Exodus 25:2 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka faɗa wa Isra’ilawa su kawo mini hadaya. Za ka karɓi hadaya daga hannun kowane mutum wanda zuciyarsa ta yarda yă bayar.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ڢَطَا وَ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا ثٜىٰوَ سُمِيڧَ مِنِ بَيٜىٰ بَيٜىٰ؞ كَكَرْٻُواْ مِنِ بَيٜىٰ بَيٜىٰ دَغَ وُرِنْ دُكْ وَنْدَ ذُوثِيَارْسَ تَيِ نِيَّرْ بَايَرْوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Faɗa wa Isra'ilawa su karɓo mini kaya daga dukan wanda ya yi niyyar bayarwa.