Exodus 25:21 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sa murfin a bisa akwatin ka kuma sa allunan dokokin alkawarin da zan ba ka a ciki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ عَݣُوتِنْ كُمَ ذَاكَ أَجِيٜىٰ أَلُّنَنْ شَيْدَرْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَرْ دَ ذَنْبَاكَ؞ ذَاكَسَا مُرْڢِنْ عَكَنْ عَݣُوتِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku sa murfin bisa akwatin. A cikin akwatin kuwa za ku sa allunan da suke da dokokin da zan ba ka.