Exodus 25:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ka yi tebur da itacen ƙirya, tsawonsa kamu biyu, fāɗinsa kamu ɗaya, tsayinsa kuma kamu ɗaya da rabi.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
«ذَاكَيِ تٜىٰبُرْ دَ إِتَاثٜىٰنْ عَكَشِيَ، ڟَوُانْسَ ذَيْ كَيْ ڧَڢَا عُكُ، ڢَاطِنْسَ كُمَ ذَيْ كَيْ ڧَڢَا طَيَ دَرَبِے، سَعَنً ڟَيِنْسَ كُمَ ذَيْ كَيْ ڧَڢَا بِيُ دَ طِغُواْ عَشِرِنْ دَ بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
“Ku yi tebur da itacen ƙirya, tsawonsa kamu biyu, fāɗinsa kamu ɗaya, tsayinsa kuma kamu ɗaya da rabi.