Exodus 25:24 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka dalaye shi da zinariya zalla ka kuma yi masa ado kewaye da gurun zinariya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَرُڢٜىٰشِ دَ ظِينَارِيَ ظَلَّ، كَيِ وَدُكَنْ بَاكِنْ غٜىٰڢٜىٰ غٜىٰڢٜىٰنْسَ أَدُوانْ ظِينَارِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku dalaye shi da zinariya tsantsa, ku kuma yi masa ado kewaye da gurun zinariya.