Exodus 25:26 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi zoban zinariya huɗu domin teburin, ka daure su a kusurwoyi huɗu, inda ƙafafu huɗun suke.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَيِ ذُواْبٜىٰ حُطُ دَ ظِينَارِيَ، كَكُمَ سَاسُ عَكُواْوَثٜىٰ ڧَڢَرْ تٜىٰبُرِنْ أَوَجٜىٰنْ ݣُونَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku yi ƙawanya huɗu da zinariya, ku sa a kusurwa huɗu na ƙafafun teburin.