Exodus 25:28 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi sandunan da itacen ƙirya, ka dalaye su da zinariya, da sandunan ne za ku riƙa ɗaukan teburin.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَيِ سَنْدُنَنْ دَ إِتَاثٜىٰنْ عَكَشِيَ، سَعَنً كَرُڢٜىٰسُ دَ ظِينَارِيَ؞ دَسُو ذَاعَ دِنْغَ طَوْكَرْ تٜىٰبُرِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku yi sanduna da itacen ƙirya, sa'an nan ku dalaye su da zinariya. Da su za a riƙa ɗaukar teburin.