Exodus 25:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
“Ga iri jerin kayan da za ka karɓo daga hannunsu, “zinariya, da azurfa, tagulla,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
غَا إِرِنْ بَيٜىٰ بَيٜىٰنْ دَ ذَاكَ كَرْٻَ دَغَ حَنُّنْسُ، ظِينَارِيَ دَ أَظُرْڢَا دَ تَغُلَّ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ga irin sadakokin da za ku karɓa, zinariya, da azurfa, da tagulla,