Exodus 25:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Kwafuna uku masu siffar furanni almon, da toho, da kuma furannin za su kasance a rashe guda, uku a kan rashe na biye, haka kuma a kan saura rassan shida da suka miƙe daga wurin ajiye fitilan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُواْوَنٜىٰ حَنُّ نَسَنْدَ مَيْ رِڧٜىٰ ڢِتِلُنْ كُوَ ذَيْ كَسَنْثٜىٰ دَ ݣُوڢُنَ عُكُ وَطَنْدَ عَكَيِسُ ثِكِنْ صِڢَّرْ ڢُلَوَرْ أَلْمُوانْ تَرٜىٰدَ كُنّٜىٰنْ ڢُلَوَرْسَ دَ تُواْهُوانْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A kowane reshe na alkuki za a yi ƙoƙuna uku masu kamar tohon almond. Ya kasance kuma da mahaɗai da furanni.