Exodus 25:34 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A bisa wurin ajiye fitilan kuwa za a kasance da kwafuna huɗu masu siffar furannin almon, da toho, da furanni.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَجِكِنْ سَنْدَنْ ڢِتِلُنْ ذَاعَيِ ݣُوڢُنَ حُطُ وَطَنْدَ عَكَيِسُ ثِكِنْ صِڢَّرْ ڢُلَوَرْ أَلْمُوانْ تَرٜىٰدَ كُنّٜىٰنْ ڢُلَوَرْسَ دَ تُواْهُوانْسَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a yi wa gorar alkukin ƙoƙuna huɗu masu kamar tohon almond, da mahaɗai da furanni.