Exodus 25:36 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Tohon da kuma rassan za su kasance ɗaya da wurin ajiye fitilan da aka yi da ƙerarriyar zinariya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ تُواْهُوانْ دَ حَنُّوَنْ دَ سَنْدَا مَيْ رِڧٜىٰ ڢِتِلُ ذَاعَ ڧٜىٰرَسُ دَغَ ظِينَارِيَ ظَلَّ أَ حَطٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da mahaɗai da rassan za su kasance a haɗe da alkukin. Da ƙerarriyar zinariya za a yi su.