Exodus 25:39 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da zinariya zalla na talenti ɗaya za ka yi wurin ajiye fitilan da waɗannan abubuwa duka.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَيِ سَنْدَا مَيْ رِڧٜىٰ ڢِتِلُنْ دَ دُكَنْ وَطَنَّنْ كَايَنْ عَيْكِنَّنْ دَ ظِينَارِيَ ظَلَّ كِلُواْ تَلَاتِنْ دَ بِيَرْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da zinariya tsantsa na talanti ɗaya za ku yi alkukin da waɗannan abubuwa duka.