Exodus 26:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka yi rammuka hamsin a ƙarshen gefen kashi ɗaya na labulen, haka kuma a ƙarshen kashi ɗayan.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ طِنْكَ وَبَاكِ بَاكِنْ كُواْوَنٜىٰ لَبُلٜىٰ أَبِنْ رَاتَيَ غُدَا حَمْسِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku kuma sa hantuna hamsin a karbun labulen daga bisa. Haka nan kuma za a sa hantuna hamsin a karbun ɗayan.