Exodus 26:11 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ka kuma yi maɗauri hamsin da tagulla, ka ɗaura su a haɗe da tentin su zama ɗaya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَيِ مَطَوْرِ نَتَغُلَّ غُدَا حَمْسِنْ، كَسَا كُواْوَنٜىٰ مَطَوْرِ غُدَا عَثِكِنْ أَبِنْ رَاتَيَ غُدَا دُواْمِنْ سُهَرْهَطُ سُذَمَ كَمَرْ تٜىٰنْتِ طَيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan ku yi maɗauri hamsin da tagulla, ku ɗaura hantunan da su don ku haɗa alfarwar ta zama ɗaya.