Exodus 26:12 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ragowar rabin labulen da yake a bisa tenti kuma sai a bar shi yana lilo a bayan tabanakul.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ رَاتَيَ ضَغُواْوَرْ لَبُلٜىٰنْ دَيَكٜىٰ رَبِے عَبَايَنْ تٜىٰنْتِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ragowar rabin labulen da yake a bisa alfarwar, sai a bar shi yana reto a bayan alfarwar.