Exodus 26:20 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Game da ɗayan gefen, gefen arewa na tabanakul, za ka kafa katakai ashirin,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَيِ ڢِرَمْ عَشِرِنْ دُواْمِنْ غٜىٰڢٜىٰنْ أَرٜىٰوَ نَتٜىٰنْتِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku kuma kafa katakai ashirin wajen gefen arewa na alfarwar.