Exodus 26:25 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta haka za a sami katakai takwas da rammukansu na azurfa guda goma sha shida, kowane katako yana da rammuka biyu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
حَكَ ذَاعَيِ ڢِرَمْ غُدَا تَݣُوسْ دَ غِنْدِنْ ذَمَنْسُ نَأَظُرْڢَا غُدَا غُواْمَشَا شِدَ، كُواْوَنٜىٰ ڢِرَمْ دَ غِنْدِنْ ذَمَنْسَ بِيُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za a sami katakai takwas da kwasfansu na azurfa guda goma sha shida, kowane katako yana da kwasfa biyu.