Exodus 26:28 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sandan da yake tsakiyar katakan, zai bi daga wannan gefe zuwa ƙarshen wancan gefe.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَنْدَنْ دَيَكٜىٰ ڟَكِيَرْ سُو ڢِرَمْ طِنْ ذَيْبِے دَغَ وَنَّنْ غٜىٰڢٜىٰ ذُوَا ڧَرْشٜىٰنْ وَنْثَنْ غٜىٰڢٜىٰنْ تٜىٰنْتِنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sandan da yake tsakiyar katakan zai bi daga wannan gefe zuwa ƙarshen wancan gefe.