Exodus 26:29 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka dalaye dukan katakan da zinariya, ka kuma yi zoban zinariya don su riƙe sandunan. Ka kuma dalaye sandunan da zinariya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ رُڢٜىٰسُو ڢِرَمْ دَ ظِينَارِيَ، كَكُمَ شِرْيَ مُسُ ذُواْبَّ نَظِينَارِيَ عِنْدَ سَنْدُنَنْ ذَاسُبِے؞ ذَاكَ كُمَ رُڢٜىٰ سَنْدُنَنْ دَ ظِينَارِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku dalaye katakan da zinariya, ku kuma yi musu ƙawanen zinariya inda za a sa sandunan. Za ku dalaye sanduna kuma da zinariya.