Exodus 26:32 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka rataye shi a bisa dogayen sanduna huɗun nan na itacen ƙirya, waɗanda aka dalaye da zinariya, waɗanda suke tsaya a rammuka huɗu na azurfa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كَرَاتَيَ لَبُلٜىٰنَّنْ عَكَنْ غِنْشِڧَيْ حُطُ نَ إِتَاثٜىٰنْ عَكَشِيَ، وَطَنْدَ عَكَ رُڢٜىٰ جِكِنْسُ دَ ظِينَارِيَ، وَطَنْدَ سُكٜىٰ دَ ڧُوغِيُواْيِنْ ظِينَارِيَ؞ ذَاكَ كَڢَسُ عَكَنْ غِنْدِنْ ذَمَ حُطُ نَأَظُرْڢَا؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku rataye shi a bisa dirkoki huɗu nan itacen ƙirya waɗanda aka dalaye da zinariya, da maratayansu na zinariya waɗanda aka sa cikin kwasfa huɗu na azurfa.