Exodus 26:33 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka rataye labule daga maɗauri, ka sa akwatin alkawari a bayan labulen. Labulen zai raba Wurin Mai Tsarki da Wurin Mafi Tsarki.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ذَاكَ رَاتَيَ بَبَّنْ لَبُلٜىٰنْ عَڧَرْڧَشِنْ جٜىٰرِنْ مَطَوْرَنْ رُڢِنْ تٜىٰنْتِنْ؞ سَعَنً ذَاكَ شِغَرْدَ عَݣُوتِنْ شَيْدَرْ يَرْجٜىٰجٜىٰنِيَ كَأَجِيٜىٰ عَبَايَنْ بَبَّنْ لَبُلٜىٰنْ؞ بَبَّنْ لَبُلٜىٰنْ ذَيْ رَبَ مُكُ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے دَغَ وُرِے مَڢِے ڟَرْكِے؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Za ku sa labulen a ƙarƙashin maɗauran, sa'an nan ku shigar da akwatin alkawari a bayan labulen. Labulen zai raba tsakanin Wuri Mai Tsarki da Wuri Mafi Tsarki.