Exodus 26:35 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ka sa tebur a gaba labulen, a gefen arewa na tabanakul, ka kuma sa wurin ajiye fitilan ɗaura da shi, a wajen kudu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَثِكِنْ وُرِے مَيْ ڟَرْكِے أَغَبَنْ بَبَّنْ لَبُلٜىٰنْ، ذَاكَ أَجِيٜىٰ تٜىٰبُرْ تَغٜىٰڢٜىٰنْ أَرٜىٰوَ نَتٜىٰنْتِ، سَنْدَا مَيْ رِڧٜىٰ ڢِتِلُ كُمَ تَغٜىٰڢٜىٰنْ كُدُنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai ku sa teburin a gaban labulen wajen arewa, ku kuma sa alkukin a kudancin alfarwar daura da teburin.